AREWA24 - 1666788850238600

AREWA24
AREWA24 32,572 Views
  • 891
  • 751
  • 105
Save MP4 HD 13.56MB Save MP4 SD 3.35MB
  • QR code for mobile device to download HD video
  • QR code for mobile device to download SD video

Masu kallon mu albishirin ku! Sabon wasan kwaikwayon nan mai suna Dan Birni zai zo muku a karo na farko da misalin karfe 10:00 na daren yau a Arewa24. Ku ci gaba da kasancewa tare da mu!

Posted 2 years ago in ENTERTAINMENT

2 years ago

Wow Allah ya kaimu zuwa lokacin

2 years ago

gaskiya lokacin yayi mana nisa wlhy

2 years ago

muna farin ciki da kuke nishadantar da mu Allah yi muku ja gora

2 years ago

amma shima awa 1 ne za a irin ka kawo mana ne

2 years ago

Mun gode

2 years ago

Wani rana aki nunawa

2 years ago

slm arewa24 inamuku gaisuwa kuma mungode da yadda kuke nushadantarmu da abubuwa da dama amma gaskiya 10pm yayi nisa adan gyara tym din pls, kokuma afara samanashi kafin shirin h hip hop.tnx

2 years ago

dafatan zakusa mana shi a YouTube channel saboda bama ganin arewa a inda muke se a YouTube. Allah ya taimaka

2 years ago

Gaskiya zamuji dadin shirin nan daga gani

AREWA24 2 years ago

Fim din bai fito ba ko a kasuwa yau ne rana na farko da za'a nuna shi kuma akan wannan tashar da misalin karfe 10 na dare.

2 years ago

Allah ya taimaki arewa 24 tare da daukacin ma aikatan gidan gabaki daya

2 years ago

Gaba dai - Gaba daia #Arewa24 munayi ku fatan alkhairi

2 years ago

A gaida arewa

2 years ago

Ya kamata ku dawo da shirin karfe 9:00 na Dare.

2 years ago

yayi dare, kusa masa lokaci irin na Dadin kowa

2 years ago

ALLAH ya kaimu dan gaskiya ina dokin ganin wannan film din jinjina gareku AREWA24

2 years ago

ataimaka arage lokachin zuwa 9 nadare

2 years ago

Muna jira, Allah ya kaimu

2 years ago

Bazai Armashi kamar Dadin Kowaba domin ni yanzu na kalli daga kashi na daya har zuwa na shida Wanda na dakko daga YouTube

2 years ago

Yusuf Abubakar Zaki

2 years ago

An gama dadin kowa ne?

2 years ago

Muna farin ciki da wannan sabon shirin a tashar Arewa 24 Allah yataimaka ameen

2 years ago

haqiqa munajin dadin shirye-shiryen ku musamman na kyautata rayuwa,,, amma kun chanza mai muryam nisa ablaa, mai yasa?

2 years ago

slm arewa24. shima wanan shirin series ne kamar dadin kowa? Allah ya kara daukaka tashar ku mai albarka

2 years ago

Salam Innason shirikanku. Don suna burgeni. Amma na kasa kamaku. Ta wayar. Hannu Ta yaya zan kamaku. Kai tsaye ?

GenFK.com is a free online Facebook Video Downloader. This tool generate video download link to save Facebook videos online without any install required. Video download is available in two resolution wherever available i.e. High-Definition (HD) videos and Standard-Definition (SD) videos. HD videos are better than SD videos in terms of quality and also bulkier in file size.

Both formats can be played on wide range of devices like MAC, PC, laptop, mobiles, etc. Download links may be served via SSL (HTTPs) protocol for better security Each link is valid for 3 hours maximum after that it will expire and not work. To download video again, simply enter the FB video URL in the input box above and generate the download link by clicking on 'Download' button. Download service is totally free and there is no limit on the number of downloads

Note: GenFK.com does NOT have anything to do with Facebook Inc. Facebook trade mark is the property of Facebook Inc. All trademark belongs to their respective owners.